ILLAR YADA ALFASHA A TSAKANIN AL’UMA

   A gaskiya musulunci bai koyar damu irin wannan ta’assubanciba, ya kamata ADMIN na zaurukan (group-group) da muke dasu a facebook da saura shafukan internet sukula da masu qoqarin yada fasadi da rarrabuwar kawuna tsakanin musulmi. Tahanyar yada qarya,qage kalaman 6atanci domin hanasu cimma wan an mummuna aiki (nufi) nasu, domain gujewa tarayya acikin aikin 6arna.
قال تعالي:
“ﺇﻥ ﺍﻟﺬﻳﻦ ﻳﺤﺒﻮﻥ ﺃﻥ ﺗﺸﻴﻊ ﺍﻟﻔﺎﺣﺸﺔ ﻓﻲ ﺍﻟﺬﻳﻦ ﺁﻣﻨﻮﺍ ﻟﻬﻢ
ﻋﺬﺍﺏ ﺃﻟﻴﻢ ﻓﻲ ﺍﻟﺪﻧﻴﺎ ﻭﺍﻵﺧﺮﺓ ﻭﺍﻟﻠﻪ ﻳﻌﻠﻢ ﻭﺃﻧﺘﻢ ﻻ ﺗﻌﻠﻤﻮﻥ”
وروا ﺍﻹمام احمد
ﻋﻦ ﺛﻮﺑﺎﻥ ، ﻋﻦ ﺍﻟﻨﺒﻲ ﺻﻠﻰ ﺍﻟﻠﻪ ﻋﻠﻴﻪ ﻭﺳﻠﻢ ﻗﺎﻝ : ” ﻻ
ﺗﺆﺫﻭﺍ ﻋﺒﺎﺩ ﺍﻟﻠﻪ ﻭﻻ ﺗﻌﻴﺮﻭﻫﻢ ، ﻭﻻ ﺗﻄﻠﺒﻮﺍ ﻋﻮﺭﺍﺗﻬﻢ ، ﻓﺈﻧﻪ ﻣﻦ ﻃﻠﺐ ﻋﻮﺭﺓ ﺃﺧﻴﻪ ﺍﻟﻤﺴﻠﻢ ، ﻃﻠﺐ ﺍﻟﻠﻪ
ﻋﻮﺭﺗﻪ ، ﺣﺘﻰ ﻳﻔﻀﺤﻪ ﻓﻲ ﺑﻴﺘﻪ ”
Allah mai girma da daukaka yana cewa:- “Lallaine wayannan da suke shawar yada alfasha (ayukkan barna) tsakanin masu Imani ( al’umar musulmi) Allah ya la’ane a (cikin) rayuwar duniya da lahira kuma suna da azaba mai radadi (tsananin quna)”
Daga Thaubana yace:- Manzon Allah tsira da amincin Allah sutabbata gareshi da iyalansa yace:”Karku (al’umar muslmi) cutar da bayin Allah,kada ku aibantasu kuma kada kunemi sanin al-aurarsu (bincikar sanin abin da suka 6oye na sirrinsu da basuso a saniba). Domin kuwa duk wanda ya nemi tona (cinmutuncin/tozarta) asirin musulmi,lallai Allah zai tona (tozartashi) asirinsa duniya da lahira”. Imamu Ahmad ya ruwaici hadithin.

Advertisements

KYAKYAWAN AYUKKAN YININ JUM’AH

عن أبي هريرة – رضي الله عنه – قال : قال رسول الله ﷺ : « من توضأ فأحسن الوضوء ثم أتى الجمعة فاستمع وأنصت غُفر له ما بينه وبين الجمعة وزيادة ثلاثة أيام », مسلم لاتنس سورة الكهف…
Ankarbo daga Abi Huraira (R) yace: Manzon Allah Sallallahu alaihi wa alihi wa sallam yace “WANDA YAYI ALWALA ي#ئذئ WANI LAIFI DA YA AIKATA) DAGA WANNAN JUM’AH ZUWA WATA JUMA’AR TARE DA KARIN WASU KWANA UKU. MUSLIM NE YA RUWAITA
(من سنن يوم الجمعة)
YANA DAGA SUNNONIN YININ JUM’AH

➊ الغسل
➋ الطيب
➌ السواك
➍ لبس الجميل
➎ قراءة سورة الكهف
➏ التبكير لصلاة الجمعة
➐ الإكثار من الدعاء والصلاة على النبي ﷺ
1. WANKA 2. SANYA TRAINING 3. YIN AS’WAKI (BRUSH) 4. SANYA TUFAFI (SUTURA) KYAKKYAWA 5. KARATUN SURATUL KAHFI 6. KABBARORI DOMIN SALLAR JUM’AH 7. YAWAITA ADDU’O’I DA (MUSAMMAN) SALATI GA ANNABI MUHAMMAD SALLALLAHU ALAIHI WA ALIHI WA SALLAM

جَزَى اللّهُ خَيراً من قَرَأهَا وعَمِل بِهَا وسَاعَدنَا على نَشْرِها
ALLAH TA’ALA YAYI (KYAKKYAWAN) SAKAMAKO GA DUK WANDA YA KARANTA, YA AIKATA KO YA YADA (WATSA) WANNAN SAKON. AMIN
algusaweee.wordpress.com

Azumin litani

ﺭﻭﻯ ﺍﻟﺘﺮﻣﺬﻱ ﻭﺍﺑﻦ ﻣﺎﺟﻪ ﻣﻦ ﺣﺪﻳﺚ
ﺃﺑﻲ ﻫﺮﻳﺮﺓ ﺃﻥ ﺍﻟﻨﺒﻲ ﺻﻠﻰ ﺍﻟﻠﻪ ﻋﻠﻴﻪ
ﻭﺳﻠﻢ ﻗﺎﻝ: ﺗﻌﺮﺽ ﺍﻷﻋﻤﺎﻝ ﻳﻮﻡ ﺍﻻﺛﻨﻴﻦ
ﻭﺍﻟﺨﻤﻴﺲ، ﻓﺄﺣﺐ ﺃﻥ ﻳﻌﺮﺽ ﻋﻤﻠﻲ ﻭﺃﻧﺎ صاءما
Tirmizi da Ibn Majah sun ruwaici hadisi daga Abi Huraira yace ; Manzon Allah (SAW)  yace :”ana bijirar da ayukkan (bayin Allah zuwa sama) a ranaikun litinin da alkhamis, ina qaunar a bijirar da aikin ina mai azumi

image