YAN MATAN ZAMANI

Matan Yau Zasu Baka Mamaki Sosai Idan Ka Kalli Yadda Suke Gudanar Da Rayuwarsū;

Zaka Gansu Da Handset Mai Tsada Irinsu; Iphone 6 Ko 6plus; Galaxīes, Blackberries Just Saboda Kawai a Daga Duma Kada Aji Kunya Wajen Guys.

Idan Ka Kalli Handset Din Zaka Ganta a Rufe Kirif Da Phone-Cover, Ga Guidance Series An Zagaye Wåyar Da Shi.

Idan Ka Kalli Screen ‘Din Zaka Ga An Sanya Nasa Screen Guard Mai Tsada Unbreakable.

Idan Kaga Keys Din, An Basu Kariya Da Keypad-Protector.

Amma Inda Gizo Ke Sakan Kuma Abin Haushin Shi Ne: Suna Tafiya Akan Hanya Duk Jiki a Waje Babu Protection Ko Kuma Cover WHY???

Shin Wayarku Tafi Ku Daraja Kenan Ko Kuma Baku San Mutuncinku a Matsayinku Na Mata Bane???

Kuna Tafiya Da Kaya ‘Damammu Transparent Just Kawai Don Ku Ja Hankaln Wasu.

ALLAH Shi Kyauta, Ya Shirye Mu Baki Daya Ameeen.

Advertisements

Leave a Reply

Fill in your details below or click an icon to log in:

WordPress.com Logo

You are commenting using your WordPress.com account. Log Out /  Change )

Google photo

You are commenting using your Google account. Log Out /  Change )

Twitter picture

You are commenting using your Twitter account. Log Out /  Change )

Facebook photo

You are commenting using your Facebook account. Log Out /  Change )

Connecting to %s