Salam, ya dan uwa maigirma ina fatar kawayi gari cikin koshin lafiya, shawarata gareka dani kaina ayau itace kamar haka kafin tsunduma cikin bincike da hango laifukan waninka yakamata katambayi kanka wayannan tambayoyin:-(1) menene/wanne aiki ne ka aikata karshe a wunin jiya (lahadi) kafin kwaciya barci, shin yayi daidai da umurnin Allah ko kuwa yasa6a. (2) Shin daren da Allah yake6e maka do hutawa da kuma Neman kusanci kayi amfani dashi yadda Maibayarwa yabaka ko kuwa wani abun daban ka aikata dashi. (3) Yau litanin da kawayi gari basa fuwacewar mabuwayi kayi Sallar Asuba a cikin jam’i kayi azkarun safe,shafi nawa kakaranta daga alqur’ani maigirma kasamu duba wata mas’alar addini, mu’amala ko akhlaq daga hadith ko littafin fikihu. Duk wadannan amanonine  dake tsakanin bawa da Allah kacika ?, idan amsar e be to alhamdulillahi in kuma a’a to lokaci ba kureba saika hanzata don ka gyara, dafatar Allah ya datar damu amin.   http://www.algusaweee.wordpress.com

Advertisements

Leave a Reply

Fill in your details below or click an icon to log in:

WordPress.com Logo

You are commenting using your WordPress.com account. Log Out /  Change )

Google photo

You are commenting using your Google account. Log Out /  Change )

Twitter picture

You are commenting using your Twitter account. Log Out /  Change )

Facebook photo

You are commenting using your Facebook account. Log Out /  Change )

Connecting to %s