NASIHA GUN ‘YAN UWA MASU RUBUTA JARABAWA

Salam dan uwa dalibi mairubuta/shirin rubuta jarabawa dafarko ina mai maka nasiha dani kaina da kaji tsoron Allah iya gwargwadon iyawar ka,Katausayawa naqasa dakai kodaba musulmi bane, kazamo mai haquri da yafuwa ga Wanda ya zalunceka koda kanada hali/karfin ramawa, kazama mai biyayya ga nagaba dakai masamman iyaye, yayye, malamai (Na addini da boko).
Kazama mai yawaita karatun Qur’ani, sallolin nafila (rana da dare), azumin nafila. Ya dan uwa har kullum kadinga ganin kanka amatsayin mai dinbin laifuka agurin Allah, ka yawaita Istigfari da Salatin Annabi (SAW) da saura zikirora,Karka zan mutum mai qoqarin binciken laifin mutane kana manta naka.
Abunaqarshe ka haqura da shiga social networks (indai ba research zakayiba) ka himmatu dakaratun jarabawa domain samun kyakyawan sakamako, wannan shi zaihanka satar ansa ko aikata duk wani magudin jarrabawa. Dafatar Allah yasa abinda nafada maka ya amfaneka danikaina amin.
http://www.algusaweee.WordPress.com

Advertisements

Leave a Reply

Fill in your details below or click an icon to log in:

WordPress.com Logo

You are commenting using your WordPress.com account. Log Out /  Change )

Google photo

You are commenting using your Google account. Log Out /  Change )

Twitter picture

You are commenting using your Twitter account. Log Out /  Change )

Facebook photo

You are commenting using your Facebook account. Log Out /  Change )

Connecting to %s