YIWA KANKA HISABI KAFIN AYIMA

Mafi hankalin mutane shine wanda ya bar
duniya tun kafin ta barshi, ya gyara
kabarinsa tun kafin ya zauna a cikinsa, ya
yarda da ubangijinsa tun kafin ya hadu
dashi,kuma yayi sallah a cikin jama’a tun kafin
su sallaceshi,sannan kuma yayiwa kansa hisabi
tun kafin ayi masa,domin yau (wato iya tsawon kwanakin da mutum yake raye) ranar aikice ba
hisabi amma kuma gobe (wato rayuwar barzahu da tsayuwar qiyama) ranar hisabi ce ba
aiki ba
ﺃﻋﻘﻞ ﺍﻟﻨﺎﺱ ﻣﻦ ﺗﺮﻙ ﺍﻟﺪﻧﻴﺎ ﻗﺒﻞ
ﺍﻥ ﺗﺘﺮﻛﻪ ﻭﺍﻧﺎﺭ ﻗﺒﺮﻩ ﻗﺒﻞ ﺍﻥ ﻳﺴﻜﻨﻪ ﻭﺍﺭﺿﻰ ﺭﺑﻪ ﻗﺒﻞ
ﺍﻥ ﻳﻠﻘﺎﻩ ﻭﺻﻠﻰ ﺍﻟﺠﻤﺎﻋﻪ ﻗﺒﻞ ﺍﻥ ﺗﺼﻠﻲ ﻋﻠﻴﻪ ﻭﺣﺎﺳﺐ
ﻧﻔﺴﻪ ﻗﺒﻞ ﺍﻥ ﺗﺤﺎﺳﺒﻪ ﻓﺎﻟﻴﻮﻡ ﻋﻤﻞ ﺑﻼﺣﺴﺎﺏ ﻭﻏﺪﺍ
ﺣﺴﺎﺏ ﺑﻼ ﻋﻤﻞ .

Advertisements

Leave a Reply

Fill in your details below or click an icon to log in:

WordPress.com Logo

You are commenting using your WordPress.com account. Log Out /  Change )

Google photo

You are commenting using your Google account. Log Out /  Change )

Twitter picture

You are commenting using your Twitter account. Log Out /  Change )

Facebook photo

You are commenting using your Facebook account. Log Out /  Change )

Connecting to %s