INNA LILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI’UN ! INNA
LILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI’UN !! INNA LILLAHI
WA INNA ILAIHI RAJI’UN !!!
Allah Ta’ala yayiwa babanmu, shugabanmu kuma
babban jagora garemu, tsohon ma’aikacin gidan
yari (retired Deputy controller of Prisons), Alhaji
AUDU YARI GUSAU. Yarasu jiya da dare bayan yayi
fama da jinya. za’ayi jana’izarsa yau da
safennan. Muna roqon Allah subhanahu wa Ta’ala
yayi masa rahama yasa Aljanna Firdausi ta zame
makomarsa amin

Advertisements

Leave a Reply

Fill in your details below or click an icon to log in:

WordPress.com Logo

You are commenting using your WordPress.com account. Log Out /  Change )

Google photo

You are commenting using your Google account. Log Out /  Change )

Twitter picture

You are commenting using your Twitter account. Log Out /  Change )

Facebook photo

You are commenting using your Facebook account. Log Out /  Change )

Connecting to %s