Tunatarwa

NASIHA GAREMU MASU ANFANI DA HANYOYIN
SADARWA (SOCIAL MEDIA) MUNA CUTAR
JUNAMU.
Assalamu alaikum warah matullahi ta’ala
wabarakatuh. zanso inja hankali da nasiha ga ‘yan
uwana da nikaina dangane da wata cuta/rashin
lafiyar RUHI da take yaduwa acikinmu afagagen
sadarwa na zamani saboda sabanin ra’ayi akan
wasu masa’il narayuwa. Lallai sabanin ra’ayi
abune mai sosa rai amma ba dalili bane dake nuni
ko tabbatar da kiyayya. kuma muna iya fahitar
juna tareda jawo juna zuwa ga barin wani ra’ayi ta
hanyar baje kolin dalilai da kuma sauraren uzuri/
ra’ayin juna………..
zancigaba inshaAllah

Advertisements

Leave a Reply

Fill in your details below or click an icon to log in:

WordPress.com Logo

You are commenting using your WordPress.com account. Log Out /  Change )

Google photo

You are commenting using your Google account. Log Out /  Change )

Twitter picture

You are commenting using your Twitter account. Log Out /  Change )

Facebook photo

You are commenting using your Facebook account. Log Out /  Change )

Connecting to %s