Garbasa

;GARABASA GUDA BIYAR GA DUK
WANI MU’MINI

1⃣- Ko kasan cewa yayin
idar da kiran
Sallah karka haramtawa kanka
Addu’ah , domin Addu’ah a wannan
lokaci ba’a juyata..???

2⃣- Ko kasan ina ake
sanya zunuban
ka yayin da kake sallah..???
Manzon Allah (saw) yace:- “Duk
lokacin da bawa ya ke Sallah ana
sanya dukkan zunuban sa a wuyan
sa da kafadun sa, duk lokacin da yayi
ruku’u ko sujada zunuban
sa za su dinga fadowa kamar yadda
ganye yake fadowa daga
bishiya .”
Yakai wanda kake
gaggawa yayin ruku’u ko sujada,
ka tsawaita sujada da ruku’u domin
zunuban ka su ragu kada ka
bari wannan garabasa ta wuce ka.

3⃣- Ko kasan wata salihar mace ta
rasu, duk lokacin da ‘yan
uwanta suka ziyarci kabarin ta sai
suji kamshi yana tashi, sai suka
tambayi mijinta sai yace ta
kasance tana karanta Suratul
Mulk kowane dare kafin tayi bacci..???

4⃣- Ko kasan karanta Ayatul
Kursiyyu bayan kowace sallah zaka
wayi gari tsakanin ka da Aljannah
mutuwace kadai..???

5⃣- Ko kasan idan
ka idar da sallah
kar kayi gaggawar tashi,
domin mala’iku suna roka maka
gafara..???

Allah ka sanya tunatarwannan tazama
SADAKATUL JARIYA a gareni da
Iyayena da duk wanda ya
taimaka wajan yadawa, Amin

Advertisements

Leave a Reply

Fill in your details below or click an icon to log in:

WordPress.com Logo

You are commenting using your WordPress.com account. Log Out /  Change )

Google photo

You are commenting using your Google account. Log Out /  Change )

Twitter picture

You are commenting using your Twitter account. Log Out /  Change )

Facebook photo

You are commenting using your Facebook account. Log Out /  Change )

Connecting to %s